Headlines

Babban mai kai wa Bello Turji makamai ya shiga hannu

Babban mai kai wa Bello Turji makamai ya shiga hannu

Rahotanni sun nuna cewar yana samun taimakon wasu jami’an tsaro wajen yi wa ‘yan ta’adda safarar makamai. ...

An tara Naira 16 a taron ƙaddamar da littafin IBB

An tara Naira 16 a taron ƙaddamar da littafin IBB

Taron ƙaddamar da littafin, mai suna ‘A Journey in Service’, wanda aka gudanar a Abuja ya tara manyan baƙi daga ciki da wajen Najeriya. ...

Ba ni da hannu a kisan Dele Giwa — Janar Babangida

Ba ni da hannu a kisan Dele Giwa — Janar Babangida

Shekara 41 bayan kisan gogaggen ɗan jarida kuma Babban Editan Jaridar Newawatch Dele Giwa ta hanyar wasikar bom, tsohon Shugaban Ƙasa na mulkin soja J ...

NAJERIYA A YAU: Dalilan Da Ba Za Mu Sauke Farashin Burodi Ba —’Yan kasuwa

NAJERIYA A YAU: Dalilan Da Ba Za Mu Sauke Farashin Burodi Ba —’Yan kasuwa

Farashin fulawa da ake amfani da shi wajen sarrafa burodi, gurasa da sauran maƙulashe ya sauka a kasuwa. ...

Ɗaliba ta rasu yayin da gini ya rufta a GGTC Potiskum

Ɗaliba ta rasu yayin da gini ya rufta a GGTC Potiskum

Lamarin ya faru ne a yayin da ɗaliban ke tsaka da karatu. ...