Headlines

An rufe Jami’ar Kogi saboda zanga-zangar ɗalibai

An rufe Jami’ar Kogi saboda zanga-zangar ɗalibai

Daliban sun tare babbar ƙofar shiga jami’ar ne tun bayan haɗarin da ya yi sanadin mutuwar ɗaliban jami’ar biyar. ...

EFCC ta gargaɗi ciyamomi kan amfani da kuɗaɗen jama’a a Gombe

EFCC ta gargaɗi ciyamomi kan amfani da kuɗaɗen jama’a a Gombe

Hukumar ta ce za ta sanya ido kan yadda shugabannin ƙananan hukumomi za su kashe kuɗaɗe jama’a a jihar. ...

Jihar Gombe na ƙarfafa haƙƙoƙin yara masu nakasa — Ƙungiyar JONAPWD

Jihar Gombe na ƙarfafa haƙƙoƙin yara masu nakasa — Ƙungiyar JONAPWD

Ƙungiyar ta shirya taro na musamman tare da iyayen yara da suke fama da matsala irin ta nakasar jiki da kuma ta taɓin hankali. ...

NNPP ta rasa Ɗan Majalisa na farko da ya koma APC

NNPP ta rasa Ɗan Majalisa na farko da ya koma APC

Yusuf Shitu Galambi. Shi ne ɗan jam’iyyar NNPP na farko da ya sauya sheƙa ya koma APC. ...

Na yi nadamar soke zaɓen 1993 — Babangida

Na yi nadamar soke zaɓen 1993 — Babangida

Babangida ya ce an soke zaɓen ne saboda Najeriya ba ta shirya karɓar mulkin dimokuraɗiyya ba. ...