Headlines

’Yan bindiga sun kashe mutum 12, sun sace wasu a Zariya

’Yan bindiga sun kashe mutum 12, sun sace wasu a Zariya

Wanda ya kai kuɗin fansa ya bayyana yadda ya sha wahala kafin sako mahaifinsa. ...

An haramta wa manyan tireloli aiki a Najeriya

An haramta wa manyan tireloli aiki a Najeriya

Gwmanatin Tarayya ta haramta wa tireloli masu ɗaukar man fetur lita 60,000 aiki a Najeriya ...

Hisbah ta rufe gidajen rawa a Katsina

Hisbah ta rufe gidajen rawa a Katsina

Hukumar ta umarci ɗaukacin masu gidajen rawa da ke gudanar da harkokinsu a cikin dare a faɗin jihar da su rufe ...

Jami’an tsaron al’umma 6 sun mutu a artabu da ’yan bindiga a Sakkwato

Jami’an tsaron al’umma 6 sun mutu a artabu da ’yan bindiga a Sakkwato

An kashe su bayan sun kai ɗauki a wani ƙauye da ’yan ta’adda suka kai wa hari a Ƙaramar Hukumar Sabon Birni ...

NAJERIYA A YAU: Tanadin Dokar Kasa Kan Kirkirar Gwamnatin Bibiya A Kano

NAJERIYA A YAU: Tanadin Dokar Kasa Kan Kirkirar Gwamnatin Bibiya A Kano

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne kan halascin kafa gwamnatin bibiya a Jihar Kano. ...