Headlines

Ku guji zuwa ci-rani waje ta varauniyar hanya —ACIED Africa

Ku guji zuwa ci-rani waje ta varauniyar hanya —ACIED Africa

Babban Daraktan ACIEDA Africa, Adeshile Adenekan ya bukaci su rika bin matakai da hanyoyin da suka kamata su mallaki takardun bulaguro da sauran abubu ...

’Yan siyasa sun yi wa Gwarazan Gasar Hikayata ta 2023 ruwan kudi

’Yan siyasa sun yi wa Gwarazan Gasar Hikayata ta 2023 ruwan kudi

A’isha Adam Usaini ce gwarzuwar Hikayata ta 2023 da labarinta mai taken ‘Rina A Kaba’. ...

An tsawaita yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza

An tsawaita yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza

Isra’ila ta kashe Falasdinawa akalla 16,000, galibinsu mata da kananan yara. ...

Duniya na jimamin mutuwar tsohon Sakataren Harkokin Wajen Amurka

Duniya na jimamin mutuwar tsohon Sakataren Harkokin Wajen Amurka

Ya taka babbar rawa a fagen diflomasiyya a duniya ta daidaita tsakanin Rasha da China a shekarun 1970, ...

Safina Namukwaya: Mai shekara 70 ta haifi tagwaye a Uganda

Safina Namukwaya: Mai shekara 70 ta haifi tagwaye a Uganda

Maza ba sa son jin kina dauke da cikin tagwaye, tun lokacin da aka kawo ni a nan mijina bai taba zuwa ba. ...