Headlines

’Yan bindiga sun Kashe mutum 2 kan jinkirin biyan kuɗin fansa

’Yan bindiga sun Kashe mutum 2 kan jinkirin biyan kuɗin fansa

Rahotanni sun nuna cewar maharan sun hallaka mutanen biyu sakamakon jinkirin biya musu kuɗin fansa. ...

Gwamnatin Gombe ta horar da makiyaya kan sabbin hanyoyin kiwo

Gwamnatin Gombe ta horar da makiyaya kan sabbin hanyoyin kiwo

Gwamnatin ta ce ta shirya horon ne duba da yadda buƙatar awaki ke ƙaruwa a duniya. ...

Rigima ta sake kaurewa tsakanin PDP da APC a Zamfara

Rigima ta sake kaurewa tsakanin PDP da APC a Zamfara

APC ta ce za ta soma ɗaukar mataki kan duk wani da ya yi yunƙurin cin zarafin mambobinta. ...

Rayuka 10 da dukiyar N11bn sun salwanta yayin zanga-zangar tsadar rayuwa a Kano

Rayuka 10 da dukiyar N11bn sun salwanta yayin zanga-zangar tsadar rayuwa a Kano

Rahoton ya bayyana yadda aka yi asarar dukiyar Naira biliyan 11 a jihar. ...

Mutum 11 sun kuɓuta daga hannun Boko Haram a Borno

Mutum 11 sun kuɓuta daga hannun Boko Haram a Borno

Mayaƙan sun gindaya sharaɗin sako ragowar mutanen uku da ke hannunsu. ...