Headlines

Hauhawar farashi ya koma kashi 24 a Nijeriya — NBS

Hauhawar farashi ya koma kashi 24 a Nijeriya — NBS

Karo na ƙarshe da Nijeriya ta sauya tsarin ƙididdigar fitar da alƙaluman hauhawar farashin shi ne a shekarar 2009. ...

Hajji 2025: Kamfanin Saudiyya zai maka Najeriya a Kotun Duniya

Hajji 2025: Kamfanin Saudiyya zai maka Najeriya a Kotun Duniya

Kamfanin Mashariq Al Dhahabiah Al Mutawazi na kasar Saudiyya ya ba wa Hukumar NAHCON wa’adin kwana 20 ya cika alkawarin yarjejeniyar kwangilar d ...

Dattijon Neja Delta Edwin Clark ya rasu

Dattijon Neja Delta Edwin Clark ya rasu

Cif Edwin Clark ya rasu yana da shekaru 97 a duniya ...

NAJERIYA A YAU: Ci-gaban Da Hukumomin Raya Shiyyoyi Za Su Samar

NAJERIYA A YAU: Ci-gaban Da Hukumomin Raya Shiyyoyi Za Su Samar

Gabanin ƙirƙirar waɗannan hukumomin, gwamnatin tsohon shugaban ƙasa Olusegun Obasanjo ce ta fara kirkirar hukumar raya yankin Neja Delta ...

Gobara ta yi ajalin uwa da ’ya’yanta a Ondo

Gobara ta yi ajalin uwa da ’ya’yanta a Ondo

Tun tsakar dare gobarar ta tashi amma ana ji ana gani ta rutsa da mutanen uku saboda babu wata hanya da za a iya ceto rayuwarsu. ...