Kotu ta tabbatar wa Kefas Agbu na PDP kujerar Gwamnan Taraba
Alkalin ya kori karar da cewa kotun ba za ta bata lokaci wajen sauraron korafin ba. ...
Alkalin ya kori karar da cewa kotun ba za ta bata lokaci wajen sauraron korafin ba. ...
An shiga farautar wadanda suka aikata wannan mummunar ta’asa. ...
Ina so wannan matsala ta kwacen babura ta zama tarihi saboda na samu abin da zan yi alfahari a nan gaba. ...
Akasarin ’yan damfarar sun fi samun bayanan jama’a ko katin ATM ɗin mutane a wuraren cirar kuɗi na ATM. ...
Hukuncin na zuwa ne a daidai lokacin da Gwamna Bala Mohammed ke shirin gabatar wa majalisar kasafin kudin jihar na badi. ...