Fusatattun matasa sun ƙone ofishin ’yan sanda a Ondo
Wata majiya ta ce matasan sun ƙone ofishin ne sakamakon kashe wani matashi da ‘yan sanda suka yi ta hanyar azabtar da shi. ...
Wata majiya ta ce matasan sun ƙone ofishin ne sakamakon kashe wani matashi da ‘yan sanda suka yi ta hanyar azabtar da shi. ...
Rahotanni sun nuna cewar matar da ɗan sand suka kama ɗakin otal ɗin tare ta tsere. ...
Hukumar ta bayyana cewa ta kai samame wajen ne tare da haɗin gwiwar jami’an tsaro. ...
Gwamnatin ta ce ta ɗauki matakin domin tabbatar da tsaro a jihar. ...
Janar Musa ya jaddada cewar batunsa na cewar ƙasashen waje ne ke ɗaukar nauyin ‘yan ta’adda a Najeriya. ...