Headlines

Gobara ta ƙone ofishin INEC a Sakkwato

Gobara ta ƙone ofishin INEC a Sakkwato

“Rahoto na farko daga ofishinmu na jihar ya nuna cewa an samu ƙaruwar wutar lantarki kafin faruwar lamarin,” ...

Bidiyon TikTok: Jami’ar UNIZIK ta kori ɗalibar da ta ci kwalar malami

Bidiyon TikTok: Jami’ar UNIZIK ta kori ɗalibar da ta ci kwalar malami

Wani bidiyo da ya karaɗe shafukan sada zumunta an ga Goddy-Mbakwe ta far wa malamin jami’ar, Dakta Chukwudi bayan ya ratsa ta cikin bidiyon da t ...

An ɗage taron mahaddata Qur’ani da za a yi a Abuja

An ɗage taron mahaddata Qur’ani da za a yi a Abuja

Tun farko dai an saka ranar Asabar 22 ga watan Fabrairu na 2025 a matsayin ranar da za a gudanar da taron ...

Asabar za a yi zaɓen ƙananan hukumomin Katsina

Asabar za a yi zaɓen ƙananan hukumomin Katsina

Hakan ya sa aka ba kowace jam’iya damar fito da wanda zai yi mata takarar kujerar ƙaramar hukumar ko ta Kansila. ...

Yadda USAID ke ɗaukar nauyin Boko Haram —Dan Majalisar Amurka

Yadda USAID ke ɗaukar nauyin Boko Haram —Dan Majalisar Amurka

Perry ya ce, “Dala miliyan 697 USAID ke kashewa a duk shekara wajen ɗaukar nauyin kungiyoyin Boko Haram da ISIS da Al-Qaeda da dangoginsu ...