Headlines

Tsohon kocin Ingila Terry Venables ya rasu

Tsohon kocin Ingila Terry Venables ya rasu

Venables ya jagoranci kungiyar Tottenham da Crystal Palace da Australiya. ...

Rikicin Gaza: Sheikh Dahiru Bauchi ya ba wa Falasɗinawa Naira miliyan 100

Rikicin Gaza: Sheikh Dahiru Bauchi ya ba wa Falasɗinawa Naira miliyan 100

An umurce shi ya hada kan dukkan almajiran Shehu Ibrahim su taimaka a hada wannan kudi. ...

An kafa dokar hana fita bayan harin barikin soji da fasa gidan yari a Saliyo

An kafa dokar hana fita bayan harin barikin soji da fasa gidan yari a Saliyo

Wasu mahara ɗauke da makamai sun fasa gidan yarin ‘Pademba Road’ da ke tsakiyar birnin Freetown. ...

Duk da yarjejeniyar tsagaita wuta, Isra’ila ta kashe Falasdinawa 8

Duk da yarjejeniyar tsagaita wuta, Isra’ila ta kashe Falasdinawa 8

An yi kisan ne duk da yarjejeniya tsagaita wuta da Hamas ...

Sojoji sun kashe wani babban kwamandan Boko Haram a Borno

Sojoji sun kashe wani babban kwamandan Boko Haram a Borno

An kashe shi ne tare da wasu mayaka a harin sojoji ta sama ...