Headlines

Majalisa na neman rushe ƙudirin ƙara kuɗin kira da data

Majalisa na neman rushe ƙudirin ƙara kuɗin kira da data

Majalisar ta ce har yanzu babu tsayayyen layin waya mai sabis mai kyau a cikinsu. ...

Hajjin 2025: Ana shirya wa shugaban NAHCON maƙarƙashiya – Musa Iliyasu

Hajjin 2025: Ana shirya wa shugaban NAHCON maƙarƙashiya – Musa Iliyasu

Kwankwaso ya ce Pakistan yana da ƙwarewar da zai gudanar da aikin Hajjin 2025 cikin nasara. ...

Noman rani ne zai kawar da yunwa a Yankin Tafkin Chadi — Zulum

Noman rani ne zai kawar da yunwa a Yankin Tafkin Chadi — Zulum

Kafa manyan gonakin noman rani na buƙatar jajircewa daga gwamnoni. ...

An yi wa kashi 25 na matan Nijeriya kaciya

An yi wa kashi 25 na matan Nijeriya kaciya

An bayyana kaciyar mata a matsayin wani nau’i na cin zarafi da yake da mummunan tasiri ga rayuwar mace. ...

Garkuwa da Mutane: An kama ɗan shekara 13 a wurin rajistar layin waya

Garkuwa da Mutane: An kama ɗan shekara 13 a wurin rajistar layin waya

Ba ni da wata masaniyar cewa an yi amfani da layin nawa wajen neman kuɗin fansa. ...