Headlines

Najeriya za ta fara fitar da tataccen mai kasar waje a 2024 —NNPCL

Najeriya za ta fara fitar da tataccen mai kasar waje a 2024 —NNPCL

NNPC ya ba wa ’yan Najeriya tabbacin cewa cikin watanni uku masu zuwa ba za a samu karancin mai yadda ake gani ba a lokacin bukukuwan Kirsimeti da Sab ...

Yadda Za Ku Kare Lafiyarku A Lokacin Sanyi

Yadda Za Ku Kare Lafiyarku A Lokacin Sanyi

Shirin Najeriya a Yau ya duba matakan da ya kamata ku dauka wajen kare lafiyarku a lokacin sanyi ...

Hukuncin da muka zartar na korar Gwamnan Kano na nan daram – Kotu

Hukuncin da muka zartar na korar Gwamnan Kano na nan daram – Kotu

Kotun ta ce matsalar da aka samu tuntuɓen alƙalami ce, kuma za ta gyará ...

Hatsarin tirela ya yi ajalin mutum 25 a Neja

Hatsarin tirela ya yi ajalin mutum 25 a Neja

Motar ta taso ne daga Sakkwato, a kan hanyarta ta zuwa Legas ...

Magoya bayan NNPP sun yi zanga-zanga kan hukuncin kotu a Kano

Magoya bayan NNPP sun yi zanga-zanga kan hukuncin kotu a Kano

Mutanen dai na neman kotun daukaka kara ta yi wa Abba adalci ...