Headlines

Har yanzu ba mu yanke shawara kan sake tattaunawa da Amurka ba — Iran

Har yanzu ba mu yanke shawara kan sake tattaunawa da Amurka ba — Iran

Duk da furucin Amurka na son inganta hulɗar jakadanci da Iran, a aikace tana ɗaukar matakan da ke nuna akasin haka. ...

Ɗalibai makafi 135 sun rubuta jarrabawar JAMB a Kano

Ɗalibai makafi 135 sun rubuta jarrabawar JAMB a Kano

Aƙalla ɗalibai 135 masu lalurar gani ne suka rubuta Jarrabawar Shiga Manyan Makarantu ta 2026 (UTME) na Hukumar JAMB a Jihar Kano ...

Kotun Ƙoli ta ɗage Shari’ar kujerar Sarkin Kano zuwa 2027

Kotun Ƙoli ta ɗage Shari’ar kujerar Sarkin Kano zuwa 2027

A zamanta na ranar Litinin, 20 ga Afrilu, 2026, kotun ta ɗage sauraron shari’ar zuwa zuwa  19 ga watan Afrilu, shekara ta 2027 ...

’Yan fashin teku sun yi garkuwa da ɗalibai masu zana jarrabawar JAMB

’Yan fashin teku sun yi garkuwa da ɗalibai masu zana jarrabawar JAMB

Ɗaukacin fasinjojin ɗalibai ne as da za su tafi Oron a Jihar Akwa Ibom domin rubuta jarrabawa, amma ’yan fashin a kan teku suka yi awon gaba da su ran ...

Kashi 7 na kuɗin sayen makamai kawai aka ba sojoji a 2025

Kashi 7 na kuɗin sayen makamai kawai aka ba sojoji a 2025

Daga cikin Naira biliyan 34.71 da aka ware wa gyaran jiragen yaƙi na Rundunar Sojin Sama, Naira biliyan 4.85 kacal (kashi 13.98%) aka fitar. ...