Headlines

Taron Qur’ani: Tsakanin magoya baya da masu kushe

Taron Qur’ani: Tsakanin magoya baya da masu kushe

Wasu ne kawai ke da haushin Izala suke ganin tunda ita ta shirya taron, to ga dama ta samu da za su ɓata mata suna. ...

Me ya sa ake musayar yawu tsakanin APC da PDP?

Me ya sa ake musayar yawu tsakanin APC da PDP?

Su waɗanda ke waɗannan zarge-zargen suna ƙoƙarin ɗauke hankalin gwamnati daga kan ayyukan da take aiwatarwa. ...

Katsina ta zama cibiyar haɗin kan ƙabilun ƙasa a Arewa — Gwamna Radda

Katsina ta zama cibiyar haɗin kan ƙabilun ƙasa a Arewa — Gwamna Radda

Wannan muhimmiyar nasara ce ga Jihar Katsina da al’ummar ƙabilun Yarbawa da ke zaune a Jihohin Arewacin ƙasa baki ɗaya. ...

Ta kashe saurayinta saboda ya gaisa da tsohuwar abokiyar karatunsa

Ta kashe saurayinta saboda ya gaisa da tsohuwar abokiyar karatunsa

Matar da ta gaisa da Mariano Grinspun, tsohuwar abokiyar karatunsa ce, amma hakan ya tunzura budurwarsa. ...

Abba ya naɗa sabon Sakataren Gwamnatin Kano

Abba ya naɗa sabon Sakataren Gwamnatin Kano

Naɗin na zuwa ne watanni biyu bayan sauke tsohon Sakataren Gwamnatin Kano, Dokta Baffa Abdullahi Bichi. ...