Headlines

Yadda bom din Boko Haram ya kashe mutane a hanyar kasuwa a Adamawa

Yadda bom din Boko Haram ya kashe mutane a hanyar kasuwa a Adamawa

Bama-bamai da mayakan Boko Haram suka binne sun kashe mutane biyu a hanyarsu ta zuwa kasuwa a Jihar Adamawa. ...

Shugaban karamar hukuma ya biya wa al’ummarsa kudin wutar lantarki a Katsina

Shugaban karamar hukuma ya biya wa al’ummarsa kudin wutar lantarki a Katsina

Majalisar karamar Hukumar Jibia a Jihar Katsina ta hada al’ummar yankin da layi na musamman na Kamfanin Samar da Lantarki na Kasa (TCN) ...

’Yan sanda sun sa dokar hana yawon dare a Gombe

’Yan sanda sun sa dokar hana yawon dare a Gombe

Kakakin rundunar, DSP Buhari Abdullahi ya sanar a ranar Alhamis cewa dokar za ta fara aiki ranar Juma’a, 7 ga Fabrairu, 2025. ...

NAJERIYA A YAU: Dalilin Faɗuwar Farashin Tumatur A Kasuwa

NAJERIYA A YAU: Dalilin Faɗuwar Farashin Tumatur A Kasuwa

Shin mene ne dalilin faɗuwar farashin tumatir warwas a kasuwa? ...

An ƙaddamar wa ’yan kasuwa sabon tsarin biyan haraji a Gombe

An ƙaddamar wa ’yan kasuwa sabon tsarin biyan haraji a Gombe

Hukumar ta ce ta fito da sabbin hanyoyin da za su sauƙaƙa wa ‘yan kasuwa wajen biyan harajinsu. ...