Headlines

An sace tsohon Shugaban Hukumar NYSC, Janar Tsiga

An sace tsohon Shugaban Hukumar NYSC, Janar Tsiga

’Yan bindigar sun yi garkuwa da tsohon Janar din sojan ne cikin dare ranar Laraba a ƙauyensu, Tsiga. ...

Ɗan firamare ya je makaranta da bindiga yana barazanar harbe ɗalibai

Ɗan firamare ya je makaranta da bindiga yana barazanar harbe ɗalibai

Wata uku dalibin mai shekara 13 yana zuwa makarantar da bindiga yana barazanar harbin abokan karatunsa ...

An kashe wa ma’aurata ’ya’yansu uku an ɓoye gawarsu a firinji

An kashe wa ma’aurata ’ya’yansu uku an ɓoye gawarsu a firinji

An tsinci gawarwakin kananan ’ya’yansu uku a boye a cikin wani firinji bayan an yi musu kisan gilla ...

Zargin Tinubu: Gaskiya Naja’atu ta fada kan Nuhu Ribadu —El-Rufai

Zargin Tinubu: Gaskiya Naja’atu ta fada kan Nuhu Ribadu —El-Rufai

El-Rufai ya ce da alama “Nuhu na fama da matsanciyar cutar matuwa,” inda ya kara da cewa akwai rubutattun hujjoji da ke tabbatar da kalama ...

NAJERIYA A YAU: Tasirin Yankan Angurya A Rayuwar Mata

NAJERIYA A YAU: Tasirin Yankan Angurya A Rayuwar Mata

Albarkacin Ranar Yaƙi da Kaciyar Mata ta Duniya, shirin Najeriya  A Yau zai yi nazari a kan wannan al’ada da tasirinta a rayuwar mata. ...