Headlines

DAGA LARABA: Yadda Almajiri Ya Zama Mabaraci

DAGA LARABA: Yadda Almajiri Ya Zama Mabaraci

Shirin Daga Laraba na wannan mako zai yi nazari ne a kan yadda almajirci ya sauya salo a wannan zamani da ma irin halin da almajirai suka tsinci kansu ...

Tinubu ya dawo Abuja bayan halartar taro a Saudiyya

Tinubu ya dawo Abuja bayan halartar taro a Saudiyya

A yayin taron Tinubu ya jaddada buƙatar kawo ƙarshen mamayar da Isra’ila ta yi wa Gaza. ...

Zaɓen Ondo: Atiku ya gargaɗi INEC kan tafka maguɗin zaɓe

Zaɓen Ondo: Atiku ya gargaɗi INEC kan tafka maguɗin zaɓe

Atiku ya ce jam’iyyar PDP ta za ta lamunci maguɗin zaɓe daga hukumar INEC ba. ...

Sojoji sun tafka ƙazamin artabu da Bello Turji a Sakkwato 

Sojoji sun tafka ƙazamin artabu da Bello Turji a Sakkwato 

Mazauna yankin sun yi fatan musayar wutar ta yi sanadin kawo ƙarshen Bello Turji. ...

Mutum 10 sun rasu a hatsarin mota a Jigawa

Mutum 10 sun rasu a hatsarin mota a Jigawa

Direban motar da fasinjoji tara sun rasu a take, bayan hatsarin ya auku. ...