Headlines

Ɗan sanda ya harbe kansa har lahira a Nasarawa

Ɗan sanda ya harbe kansa har lahira a Nasarawa

Rahotanni sun nuna cewar jami’in ya shiga wani ɗaki sannan ya sa bindiga ya harbe kansa har lahira. ...

’Yan sanda sun kama baƙin haure 165 a Kebbi

’Yan sanda sun kama baƙin haure 165 a Kebbi

Rundunar ta miƙa su ga Hukumar Shige da Fice ta Ƙasa don gudanar da bincike. ...

Gobara ta yi ajalin almajirai 17 a Zamfara

Gobara ta yi ajalin almajirai 17 a Zamfara

Rahotanni sun bayyana cewar gobarar ta tashi ne sakamakon wasu itatuwa da aka tara. ...

Saura ƙiris Bello Turji ya zo hannu – Ministan Tsaro

Saura ƙiris Bello Turji ya zo hannu – Ministan Tsaro

Ministan ya ce shugabanni tsaro sun bayar da tabbacin kawo ƙarshen matsalar tsaro a 2025. ...

Sarkin Jiwa a Abuja ya yi rashin mahaifiya 

Sarkin Jiwa a Abuja ya yi rashin mahaifiya 

Ta rasu ne a safiyar Lahadi kamar yadda sarkin malamai na masarautar malam Jibrin Yakubu Adam ya tabbatarwa Aminiya. ...