Headlines

Tinubu ya ƙara kasafin kuɗin 2025 zuwa N54.2trn

Tinubu ya ƙara kasafin kuɗin 2025 zuwa N54.2trn

Tinubu ya ce ƙarin ya samo asali ne bayan samun ƙarin kuɗaɗen shida da wasu hukumomin gwamnati suka samu. ...

Tinubu zai tafi Faransa daga nan ya zarce Habasha

Tinubu zai tafi Faransa daga nan ya zarce Habasha

Tinubu zai halarci taron ƙungiyar ƙasashen Afirka ta AU a birnin Addis Ababa a farkon mako mai zuwa ...

NAHCON ta tsawaita wa’adin biyan kuɗin Hajjin bana

NAHCON ta tsawaita wa’adin biyan kuɗin Hajjin bana

NAHCON ta ce tsawaita wa’adin wata dama ce ga maniyyatan da ba su kammala biyan kuɗin kujerar ba. ...

Jami’ar ABU da ke Zariya ta yi sabon shugaba

Jami’ar ABU da ke Zariya ta yi sabon shugaba

Ya taɓa riƙe muƙamin Darektan Cibiyar Bunƙasa Jami’ar kuma a yanzu shi ne Uban Jami’ar Ilimi ta Tarayya da ke Kano. ...

An soma rigimar haraji tsakanin China da Amurka

An soma rigimar haraji tsakanin China da Amurka

Bugu da ƙari China ta sanar matakin fara bincike a kan kamfanin fasaha na Google. ...