Headlines

Sarki Sanusi ya ziyarci unguwar da mutane suka rasu a dalilin rusau

Sarki Sanusi ya ziyarci unguwar da mutane suka rasu a dalilin rusau

Sarkin ya nanata kiran a zauna lafiya yana mai cewa babu wani fili ko wata dukiya da za ta yi daidai da darajar ran ɗan Adam. ...

Za a kashe Naira biliyan 4.8 wajen yaƙi da cutar HIV a Nijeriya — Ministan Lafiya

Za a kashe Naira biliyan 4.8 wajen yaƙi da cutar HIV a Nijeriya — Ministan Lafiya

Nijeriya ta fi kowacce ƙasa yawan masu cutar a yammacin Afirka. ...

Ma’auratan da aurensu ya mutu sau 12 a shekara 43

Ma’auratan da aurensu ya mutu sau 12 a shekara 43

Kotu ta ce auren da ake yawan saki, sannan a sake daura auren a tsakanin ma’auratan cin zarafin doka ne. ...

Dalilin da Tinubu ya ƙi amincewa da ƙudirin kafa Jami’ar Ilimi a Adamawa

Dalilin da Tinubu ya ƙi amincewa da ƙudirin kafa Jami’ar Ilimi a Adamawa

Ƙudirin bai bayyana cewa jami’ar tana da hurumin da za ta riƙa bayar da shaidar karatun digiri ba ...

Don neman mulki ’yan siyasa ke sukar Tinubu —Gwamnan Kaduna

Don neman mulki ’yan siyasa ke sukar Tinubu —Gwamnan Kaduna

Uba Sani ya ce, ’yan siyasar da ke kwarzanta Tinubu ne suka koma bakin ganga bayan sun sauka daga mulki ...