Headlines

Dalilin Da Kotu Ta Tsige Gwamnonin Arewa 4

Dalilin Da Kotu Ta Tsige Gwamnonin Arewa 4

Shirin Daga Laraba na wannan mako ya duba ainihin dalilan da suka sa kotunan tsige gwamnonin huɗu zuwa yanzu ...

Abba ya sake gabatar da ƙwarya-ƙwaryan kasafin kudin Kano

Abba ya sake gabatar da ƙwarya-ƙwaryan kasafin kudin Kano

A watan Oktobar da ya gabata ne Gwamna Yusuf ya gabatar da kasafin kudin shekarar 2024 ta badi. ...

Haɗin-kai shi ne zai kawo ƙarshen matsalar tsaro a Zamfara

Haɗin-kai shi ne zai kawo ƙarshen matsalar tsaro a Zamfara

A Jihar Zamfara akwai mutanen da suke so su jingina wannan matsala ga jami’an tsaro ko gwamnati. ...

Zan dawo da martabar ilimi a Zamfara — Dauda Lawal

Zan dawo da martabar ilimi a Zamfara — Dauda Lawal

A makon da ya gabata ne gwamnan jihar ya ayyana dokar ta-baci kan bangaren ilimi a jihar. ...

Manoma sun koka kan yadda makiyaya ke cinye musu gonaki a Gombe

Manoma sun koka kan yadda makiyaya ke cinye musu gonaki a Gombe

Mun mayar wa makiyayan shanun ne saboda nauyin dawainiyar ciyar da su. ...