Headlines

Nasarawa: ’Yan Sanda Sun Gargadi Jam’iyyu Gabanin Hukuncin Kotun Daukaka Kara

Nasarawa: ’Yan Sanda Sun Gargadi Jam’iyyu Gabanin Hukuncin Kotun Daukaka Kara

Rundunar ’yan sanda a jihar Nassarawa ta hori jam’iyyun siyasa da magoya bayansu da su guji tayar da tarzoma gabanin zaman kotun daukaka kara ka ...

Mai kula da Kabarin Manzon Allah (SAW) ya rasu

Mai kula da Kabarin Manzon Allah (SAW) ya rasu

An yi jana’izar mai kula da dakin da kabarin Manzon Allah (SAW) yake a Masallacin Madina, Agha Abdou Ali Idris Sheikh ...

Ganduje ya yi alhinin rasuwar Darakta Aminu S. Bono

Ganduje ya yi alhinin rasuwar Darakta Aminu S. Bono

Rasuwar Aminu babban gibi ne ga masana’antar Kannywood. ...

HOTUNA: Hatsarin motar rake ya kawo cunkoson ababen hawa a Abuja

HOTUNA: Hatsarin motar rake ya kawo cunkoson ababen hawa a Abuja

Wata tirela dauke ta kayan rake ta yi hatsari ita kadai a kan Babbar Hanyar Kubwa da ke Abuja, lamarin da ya haddasa cunkoson ababen hawa. ...

HOTUNA: Yadda aka yi Janai’zar Daraktan Kannywood Aminu S Bono

HOTUNA: Yadda aka yi Janai’zar Daraktan Kannywood Aminu S Bono

Manyan ’yan Kannywood sauran al’umma sun yi cikar kwari wajen halartar Sallar Jana’izar fitaccen dan Kannywood, Aminu S. Bono a Kano. ...