Headlines

Direbobin Tankar Mai Sun Yi Barazanar Ficewa Daga Kungiyar NUPENG

Direbobin Tankar Mai Sun Yi Barazanar Ficewa Daga Kungiyar NUPENG

Direbobin Man Fetur sun yi barazanar ficewa daga Kungiyar Ma’aikatan Man Fetur (NUPENG), idan shugabanta da sakatare ba su ajiye mukaman su. ...

Hotuna: Gwamna Kirista ya gina Babban Masallacin Juma’a da kudinsa a Ibadan

Hotuna: Gwamna Kirista ya gina Babban Masallacin Juma’a da kudinsa a Ibadan

Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Muhammad Sa’ad Abubakar da Sarkin Kano Aminu Ado Bayero sun halarci bikin bude Masallacin Adogba da ke birnin Ibadan ...

Saura kiris jiragen Emirates su dawo aiki a Najeriya —Keyamo

Saura kiris jiragen Emirates su dawo aiki a Najeriya —Keyamo

Kamfanin jirgin ya dakatar da jigilarda a Najeriya sakamakon bashin kudade da yake bi. ...

Hukuncin Zaben Kano: Masu shirin zanga-zanga su shiga taitayinsu —’Yan sanda

Hukuncin Zaben Kano: Masu shirin zanga-zanga su shiga taitayinsu —’Yan sanda

’Yan Sanda sun ce ba za su raga wa masu shirin zanga-zanga kan hukuncin kotun daukaka kara kan zaben gwamnan Kano ba ...

An sace mahaifin mataimakin shugaban karamar hukuma a Abuja

An sace mahaifin mataimakin shugaban karamar hukuma a Abuja

‘Yan bindigar na neman miliyan 30 a matsayin kudin fansa daga iyalan wadanda suka sace. ...