Headlines

Satar mutane ta sa manoma tserewa su bar gonakinsu a Taraba

Satar mutane ta sa manoma tserewa su bar gonakinsu a Taraba

Manoma suna kaurace wa gidajensu da gonakinsu saboda matsalar masu garkuwa da mutane a kananan hukumomin Ardo-Kola da Bali a Jihar Taraba ...

Mutum 4 sun mutu a hatsarin mota a Kano

Mutum 4 sun mutu a hatsarin mota a Kano

Hatsarin ya faru ne yayin da wani mai babur dauke da mutum uku ya yi kokarin wuce wata mota ...

Kano: ’Yan APC sun fara azumi bayan Abba ya garzaya Kotun Koli

Kano: ’Yan APC sun fara azumi bayan Abba ya garzaya Kotun Koli

Abdullahi Abbas ya bukaci magoya bayan jam’iyyar da ’yan kasuwa su dage da addu’a. ...

Hatsarin jirgin ruwan Neja: An gano gawar mutum 9

Hatsarin jirgin ruwan Neja: An gano gawar mutum 9

An gano gawar mutanen ne kwanaki hudu bayan aukuwar hatsarin. ...

NAJERIYA A YAU: Yadda Tiktok Ke Lalata Tarbiyyar Matasa

NAJERIYA A YAU: Yadda Tiktok Ke Lalata Tarbiyyar Matasa

Me ya sa kafar TikTok ta zama wurin sheke aya ...