An ɗaure zawarawa a gidan yari kan aikata zina
Kotun Majistare da ke Gwagwalada a Abuja ta yanke wa zawararwan hukuncin ɗaurin wata uku kowannensu ne bayan samun su laifin aikata zina da junansu. ...
Kotun Majistare da ke Gwagwalada a Abuja ta yanke wa zawararwan hukuncin ɗaurin wata uku kowannensu ne bayan samun su laifin aikata zina da junansu. ...
Babu ko mutum ɗaya da cikin tubabbun mayaƙan na Boko Haram da ya sake ɗaukar makami a cewar Ofishin Mashawarcin Shugaban Ƙasa Kan Sha’ani Tsaro ...
Tuni wasu ma suka fara ɗigaayar tambaya a kan makomar jam’iyyar bisa la’akari da tarin rikice-rikicen da suka dabaibaye ta. ...
Wata majiya ta ce sallamar ba za ta rasa nasaba da gudanar da aikinsu yadda ya kamata ba. ...
Rundunar ta ce za ta gurfanar da waɗanda ake zargin a gaban kotu. ...