Headlines

Mutumin da ya ’mutu’ ya dawo bayan shekaru 8 ya ci gaba da taimakon Hamas

Mutumin da ya ’mutu’ ya dawo bayan shekaru 8 ya ci gaba da taimakon Hamas

An yi amanna yana da ransa kuma shi ya jagoranci kitsa kai harin ranar 7 ga watan Oktoba a Isra’ila. ...

Mutumin da ake zargi da yi wa ’yar shekara 2 fyade ya dora wa barasa alhaki

Mutumin da ake zargi da yi wa ’yar shekara 2 fyade ya dora wa barasa alhaki

Mutumin yana da mata wadda a yanzu haka tana da juna biyu. ...

An yi garkuwa da likitoci 10 cikin watanni biyu a Enugu

An yi garkuwa da likitoci 10 cikin watanni biyu a Enugu

Kungiyar likitocin ta ce wannan lamarin na kara jefa mambobinta cikin fargaba. ...

Gwamnatin Tinubu za ta kirkiro Hukumar Kula da Filaye

Gwamnatin Tinubu za ta kirkiro Hukumar Kula da Filaye

Sabuwar hukumar za ta taimaka wajen kula da hakkin mallakar filaye a kasar nan. ...

Ana zargin matar aure da kashe mijinta da taɓarya a Gombe

Ana zargin matar aure da kashe mijinta da taɓarya a Gombe

Tuni ’yan sanda suka cafke matar kuma sun ce za su kai ta kotu ...