Headlines

Mahaifi ya harbe ’yarsa har lahira saboda wallafa bidiyo a Tiktok

Mahaifi ya harbe ’yarsa har lahira saboda wallafa bidiyo a Tiktok

Mahaifin ya ce abin da yarinyar ke yi ya saɓa wa addini da al’ada. ...

Hisbah ta kama masoya kan yin aure ba tare da amincewar iyayensu ba

Hisbah ta kama masoya kan yin aure ba tare da amincewar iyayensu ba

Hukumar ta ce ba za ta yarda irin waɗannan al’amura su ci gaba da faruwa a jihar ba. ...

Meta zai biya Trump $25m kan rufe shafinsa

Meta zai biya Trump $25m kan rufe shafinsa

Trump zai yi amfani da wani kaso na kuɗin wajen gina ɗakin karatu. ...

Masu ɗibar fetur daga tankar da ta faɗi sun kai wa jami’an kashe gobara hari

Masu ɗibar fetur daga tankar da ta faɗi sun kai wa jami’an kashe gobara hari

Masu ɗibar man fetur daga wata tankar mai da ta faɗi sun kai wa jami’an kashe gobara da ke hana su farmaki. ...

Jirage sun yi karo a sararin samaniya a Amurka

Jirage sun yi karo a sararin samaniya a Amurka

An zaƙulo gawarwakin mutane 19 bayan wasu jirage biyu sun yi karo a sararin samaniya a ƙasar Amurka. ...