Headlines

Jirgin Max Air ɗauke da fasinjoji 59 ya tsallake rijiya da baya a Kano

Jirgin Max Air ɗauke da fasinjoji 59 ya tsallake rijiya da baya a Kano

Bincike na farko ya nuna cewa matsalar tayar jirgin ce ta haddasa haɗarin. ...

Me kuka sani game da ficewar Mali, Nijar, da Burkina Faso daga ECOWAS?

Me kuka sani game da ficewar Mali, Nijar, da Burkina Faso daga ECOWAS?

Ƙasashen uku sun yi amannar cewa ECOWAS ’yar kanzagin tsohuwar uwar gijiyarsu ce wato Faransa. ...

Mun kama mutum 46 da miyagun ƙwayoyi a Yobe — NDLEA

Mun kama mutum 46 da miyagun ƙwayoyi a Yobe — NDLEA

NDLEA reshen Jihar Yobe ta ce ta kama wasu haramtattun ƙwayoyi da nauyinsu ya kai kilo 537. ...

Kiristoci sun yi addu’ar ɗorewar zaman lafiya a Kudancin Kaduna

Kiristoci sun yi addu’ar ɗorewar zaman lafiya a Kudancin Kaduna

Dole ne mu koyi son makwabtanmu musulmai ba tare da wariya ba. ...

DAGA LARABA: Dalilan Da Mutane Suke Son Haihuwar Maza Fiye Da Mata

DAGA LARABA: Dalilan Da Mutane Suke Son Haihuwar Maza Fiye Da Mata

Ko waɗanne dalilai ne suka sa wasu mutane suka fi son samun ‘ya’ya maza a kan ‘ya’ya mata? ...