’Yan ta’adda sun kona gonaki 6 kafin a girbe abincin da aka noma a Kaduna
Manomin ya ce bara ya samu buhu 160 na masara a gonar kuma yana sa ran samun fiye da haka a bana, amma kafin ya girbe ’yan fashin daji suka kona gonar ...
Manomin ya ce bara ya samu buhu 160 na masara a gonar kuma yana sa ran samun fiye da haka a bana, amma kafin ya girbe ’yan fashin daji suka kona gonar ...
Bukarti ya bayyana cewa mayaƙan Lakurawa sun kai shekara shida a Nijeriya kuma a halin yanzu sun karɓe ayyukan sarakunan gargajiya a yankunan Jihar Ke ...
Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi duba ne a kan abin da ya hana kawo ƙarshen lalatalayukan dakon wutar lantarki. ...
Ƙungiyar ta ce cimma yarjejeniyar za ta sa a samu man fetur mai rahusa a faɗin Najeriya. ...
Tinubu ya ce dole ne ƙasashen Musulmi su tabbatar an kawo ƙarshen rikicin da ke faruwa a Gabas ta Tsakiya. ...