Headlines

An kama gungun masu yi wa Boko Haram da ’yan bindiga safarar babura

An kama gungun masu yi wa Boko Haram da ’yan bindiga safarar babura

Galibai dai ’yan ta’adda a Arewacin Nijeriya sukan yi sufuri da babura wajen gudanar da harkokin sufuri domin sheƙe ayarsu. ...

Sojoji sun ƙwato tarin makamai a Zamfara

Sojoji sun ƙwato tarin makamai a Zamfara

An gano makamai da dama da suka haɗa da bindigar AK-47 guda tara da harsasai daban-daban. ...

Tankar mai ta sake fashewa a Neja

Tankar mai ta sake fashewa a Neja

A makon jiya ne gobarar wata tankar mai ta haddasa asarar rayuka aƙalla 100 a jihar ta Neja. ...

Jadawalin Gasar AFCON 2025 da za a fafata a Morocco

Jadawalin Gasar AFCON 2025 da za a fafata a Morocco

Wannan shi ne karo na farko da Morocco za ta kasance mai masaukin baƙi tun 1988. ...

A soma duba watan Sha’aban ranar Laraba — Sarkin Musulmi

A soma duba watan Sha’aban ranar Laraba — Sarkin Musulmi

Fadar Sarkin Musulmin ta ce idan aka ga watan a kai rahoto zuwa ga hakimi ko kuma mai unguwa mafi kusa. ...