’Yan bindiga sun sace hakimi da wasu mutum biyu a Kaduna
Wasu ’yan bindiga sun sace Hakimin Kujama a Karamar Hukumar Chikun ta Jihar Kaduna, Steven Ibrahim tare da wasu mutum biyu ...
Wasu ’yan bindiga sun sace Hakimin Kujama a Karamar Hukumar Chikun ta Jihar Kaduna, Steven Ibrahim tare da wasu mutum biyu ...
Wani matashi dan shekaru 20 ya fada hannun ’yan sanda bayan ya kashe mahaifinsa a bisa zargin mahaifin da neman kashe shi a cikin mafarki ...
Gwamnatin Jihar Kaduna za ta binne gawarwakin wasu mutane 60 da ba a san masu su ba a makabartar Tudun Wada ...
Babbar Kotun Jihar Kano ta yanke wa wasu masu danfara ta intanet wanda aka fi sani da harkar Yahoo hukuncin daurin shekara uku. ...
Jami’an tsaro sun cafe wasu nutum 11 kan zargin garkuwa da mutane a sassan Babban Birnin Tarayya ...