Headlines

Za a binne gawarwaki 60 da ba a gano ’yan uwansu ba a Kaduna

Za a binne gawarwaki 60 da ba a gano ’yan uwansu ba a Kaduna

Gwamnatin Jihar Kaduna za ta binne gawarwakin wasu mutane 60 da ba a san masu su ba a makabartar Tudun Wada ...

An daure ’yan Yahoo shekara 3 a Kano

An daure ’yan Yahoo shekara 3 a Kano

Babbar Kotun Jihar Kano ta yanke wa wasu masu danfara ta intanet wanda aka fi sani da harkar Yahoo hukuncin daurin shekara uku. ...

An cafke mutum 11 kan garkuwa da mutane a Abuja

An cafke mutum 11 kan garkuwa da mutane a Abuja

Jami’an tsaro sun cafe wasu nutum 11 kan zargin garkuwa da mutane a sassan Babban Birnin Tarayya ...

An rasa yara 2 da gidaje 1,100 a gobarar sansanin gudun hijira a Borno

An rasa yara 2 da gidaje 1,100 a gobarar sansanin gudun hijira a Borno

Gobarar ta tashi a yayin da ake jimamin wadda ta yi barna a Kasuwar Gamborou a karshen mako ...

Majalisa Ta Yi Barazanar Cefanar Da Hukumar NIPOST

Majalisa Ta Yi Barazanar Cefanar Da Hukumar NIPOST

Majalisar Dattawa ta zartare kasafin hukumar saboda rashin samar da kudaden shiga da ya kamata ga gwamnati ...