Headlines

Matashin dan kasuwa ya rataye kansa a Kano

Matashin dan kasuwa ya rataye kansa a Kano

Matashin dan kasuwar ya shiga damuwa bayan da wasu abokan kasuwancinsa suka damfare shi kayan da ya saya da kudaden rance ...

Kano da Filato: Jiran hukuncin kotun daukaka kara ya kawo fargaba

Kano da Filato: Jiran hukuncin kotun daukaka kara ya kawo fargaba

Manyan ’yan siyasa da magoya baya sun shiga fargaba a jihohin Kano da Filato a yayin da ake jiran hukuncin kotun daukaka kara kan zaben gwamnonin jiho ...

DAGA LARABA: Ƙalubalen Da Matan Aure Ma’aikata Ke Fuskanta

DAGA LARABA: Ƙalubalen Da Matan Aure Ma’aikata Ke Fuskanta

Rayuwar matan aure ma’iakata da yadda suke magance kalubalen hada aure da aiki a lokaci guda ...

Kotu ta soke belin abokin tuhumar tsohon Akanta-Janar Ahmed Idris

Kotu ta soke belin abokin tuhumar tsohon Akanta-Janar Ahmed Idris

Ana zargin tsohon Akanta-Janar din da almundahanar Naira biliyan 109.5 ...

Gwamnan Zamfara ya ayyana dokar ta baci a bangaren ilimi

Gwamnan Zamfara ya ayyana dokar ta baci a bangaren ilimi

Gwamnan ya ayyana dokar ne ganin yadda ilimi ke tafiyar hawainiya a jihar. ...