’Yan ta’adda na shirin kai hari Kano
’Yan sandan jihar sun buƙaci jama’a da su yi taka-tsan-tsan tare da kauce wa wuraren cunkoson jama’a har sai an bayar da sanarwa. ...
’Yan sandan jihar sun buƙaci jama’a da su yi taka-tsan-tsan tare da kauce wa wuraren cunkoson jama’a har sai an bayar da sanarwa. ...
Tarar za ta fuskanci masu sana’ar Akori-Kura da suke ɗiban yashi da masu tankar ruwa, Naira dubu 20 da masu babura, Naira 5,000, masu shaguna da gidaj ...
An kama mutane shida da suka haɗa da wata Malamar jami’a a Calabar da laifin aikata safarar tare da gurfanar da su a gaban ƙuliya. ...
Babban taron na da nufin tsara dabarun inganta fannin ilimi daidai da tsarin da gwamnatin jihar ta yi a ƙarƙashin jagorancin Gwamna Ahmadu Umaru Finti ...
Daya daga cikin motocin biyu da suka yi haɗarin na jigilar shanu da fasinjoji daga Ilorin babban birnin Jihar Kwara zuwa Ogbomoso Jihar Oyo, ...