Headlines

Gwamnan Bauchi na neman sabuwar jam’iyya bayan tattaunawarsa da APC ta rushe

Gwamnan Bauchi na neman sabuwar jam’iyya bayan tattaunawarsa da APC ta rushe

Burga ya ce za su ci gaba da tattaunawa domin nemo jam’iyyar da ta dace da mutanensu. ...

Sarkin Bakan Gombi ya rasu yana da shekaru 100

Sarkin Bakan Gombi ya rasu yana da shekaru 100

Marigayin ya taka muhimmiyar rawa yaƙi da ta’addanci musamman a yankin Arewa maso Gabas. ...

Iran ta sake rufe Mashigar Hormuz, ta zargi Amurka

Iran ta sake rufe Mashigar Hormuz, ta zargi Amurka

Masana na ganin cewa har yanzu akwai sauran rina a kaba a lamarin. ...

’Yan ta’adda sun kashe mutum 3, sun jikkata 6 a ƙauyen Sakkwato

’Yan ta’adda sun kashe mutum 3, sun jikkata 6 a ƙauyen Sakkwato

An tura wasu daga cikin majinyatan zuwa Asibitin Orthopedic da ke Wamako saboda tsananin raunin da suka samu a ƙashinsu ...

’Yan bindiga sun sare kan matashi a Filato 

’Yan bindiga sun sare kan matashi a Filato 

’Yan bindiga sun fille kan wani matashi mai shekara 30 a Karamar Hukumar Bassa ta Jihar Filato. ...