Headlines

Jami’an MDD A Nigeria Sun Yi Jimamin Mutuwar Abokan Aikinsu A Gaza

Jami’an MDD A Nigeria Sun Yi Jimamin Mutuwar Abokan Aikinsu A Gaza

Ma’aikatan Majalisar Dinkin Duniya a Najeriya sun yi juyayin abokan aikinsu da aka kashe a yakin da Isra’ila ke ci gaba da yi a Gaza ...

Najeriya Za Ta Binciki Soke Bizar ’Yan Kasarta 264 Da Saudiyya Ta Yi

Najeriya Za Ta Binciki Soke Bizar ’Yan Kasarta 264 Da Saudiyya Ta Yi

Najeriya za ta binciki soke bizar ’yan kasarta 264 da hukumomin Saudiyya suka yi, bayan sun isa can domin Umrah da sauran harkoki ...

Yajin aiki: Gwamnati ta gayyaci NLC domin tattaunawa

Yajin aiki: Gwamnati ta gayyaci NLC domin tattaunawa

Gwamnati ta zargi shugabannin NLC da amfani da kungiyar wajen biyan bukatunsu na kashin kai ...

Saudiyya ta soke bizar ’yan Najeriya 264 bayan saukarsu a Jidda

Saudiyya ta soke bizar ’yan Najeriya 264 bayan saukarsu a Jidda

Gwamnatin Saudiyya ta soke bizar ’yan Najeriya 264 da suka je Umrah a daidai lokacin da Tinubu ke ziyarar aiki a kasar ...

Gidajen mai sun kara kudin lita zuwa N640 a Abuja

Gidajen mai sun kara kudin lita zuwa N640 a Abuja

An rufe wasu gidajen man sun a yayin da ake rade-radin neman kara kudin zuwa N700 ...