Headlines

Shaguna 500 sun ƙone a gobarar kasuwar katako ta Sakkwato

Shaguna 500 sun ƙone a gobarar kasuwar katako ta Sakkwato

Sau biyu gobara ta tashi a kasuwar a ranar Laraba, inda ta biyun ta cinye shagunan wucin gadi kimanin 500 ...

Gobarar tankar fetur ta kashe direbanta a Ibadan

Gobarar tankar fetur ta kashe direbanta a Ibadan

Faɗuwar tankar man ke da wuya ta kama da wuta, inda daga bisani ta yi bindiga ta ƙone direbanta ƙurmus har lahira a cikinta. ...

Yadda aka hana matasa ɗibar fetur bayan faɗuwar tankar mai a Taraba

Yadda aka hana matasa ɗibar fetur bayan faɗuwar tankar mai a Taraba

Ɗaruruwan matasa ne suka yi tururuwa suna yunƙurin ɗibar fetur bayan faɗuwar tankar a kusa da Shatatetalen Mil 6 da ke Jihar Taraba, amma jami’a ...

’Yan bindiga na tserewa zuwa cikin al’umma a Sakkwato —Gwamnati

’Yan bindiga na tserewa zuwa cikin al’umma a Sakkwato —Gwamnati

Gwamnatin Sakkwato ta gargaɗi al’ummar jihar cewa su yi hattara da ’yan bindiga da ke tserewa a sakamakon tsananta ragargazar da sojoji suka tsananta ...

NAJERIYA A YAU: Yadda Kuɗin Crypto Zai Haɓaka Tattalin Arzikin Najeriya

NAJERIYA A YAU: Yadda Kuɗin Crypto Zai Haɓaka Tattalin Arzikin Najeriya

Alfanun da ’yan Najeriya za su iya samu daga kuɗin crypto, musamman tun bayan zaɓen Donald Trump a matsayin Shugaban Ƙasar Amurka a karo na biyu. ...