Headlines

NLC ta yi watsi da ƙara kuɗin kiran waya da data

NLC ta yi watsi da ƙara kuɗin kiran waya da data

NLC ta soki ƙarin wanda ta ce zai ƙara jefa ‘yan Najeriya cikin talauci. ...

DSS ta gurfanar da Mahdi Shehu kan zargin ta’addanci

DSS ta gurfanar da Mahdi Shehu kan zargin ta’addanci

A baya an taɓa kama Mahdi Shehu kan yaɗa bayanan ƙarya a shafukan sada zumunta. ...

Sojoji sun kashe mataimakin Bello Turji

Sojoji sun kashe mataimakin Bello Turji

Dakarun sojin sun kuma kashe wasu daga cikin kwamandojin Turji a hare-hare daban-daban. ...

Harin ’Yan Fashi: Buni ya jajanta wa ’yan kasuwar Ngalda

Harin ’Yan Fashi: Buni ya jajanta wa ’yan kasuwar Ngalda

Gwamnan ya buƙaci jami’an tsaro da su tabbatar an gano waɗanda suka kai harin. ...

An saki matar Ekweremadu daga gidan yari a Birtaniya, ta dawo Najeriya

An saki matar Ekweremadu daga gidan yari a Birtaniya, ta dawo Najeriya

Shari’ar Ekweremadu na daga cikin shari’o’in da suka ja hankali a baya-bayan. ...