Headlines

Trump ya bayar da umarnin kamen ’yan gudun hijira a Amurka

Trump ya bayar da umarnin kamen ’yan gudun hijira a Amurka

Gwamnatin Trump ta kare matakin, inda ta ce hakan zai kare iyakokin ƙasar. ...

‘Nan da shekaru 2 za a nemi likitoci a rasa a Nijeriya’

‘Nan da shekaru 2 za a nemi likitoci a rasa a Nijeriya’

Muna ganin yadda a shekarun bayan nan ake fifita lauyoyi da har aka yi musu ƙarin albashi da kusan fiye da kashi 300. ...

Hisbah ta kama mutum 8 kan shirya zaɓen masu ƙwazon jima’i a Sakkwato

Hisbah ta kama mutum 8 kan shirya zaɓen masu ƙwazon jima’i a Sakkwato

Hukumar Hisbah ta cafke wasu mutum takwas da ake zargi da shirya zaɓen gano waɗanda suka fi kowa ƙwazon jima’i a Jihar Sakkwato. Bayanai sun ce an gud ...

Rabon Awaki bai dace da Gwamnan Kano ba — Jaafar Jaafar

Rabon Awaki bai dace da Gwamnan Kano ba — Jaafar Jaafar

Ya zama dole mu gaya wa Gwamnan gaskiya saboda mun tallata wa mutane shi da tunanin cewa daban yake da saura. ...

An tsinci gawar magidanci a rijiya a Kano

An tsinci gawar magidanci a rijiya a Kano

Hukumar Kashe Gobara ta Kano ta ciro gawar wani mutum mai shekaru kimanin 45 a cikin rijiya a garin Babawa da ke ƙaramar hukumar Gezawa. Kakakin rundu ...