Headlines

’Yan fashi sun hallaka mutum 7 a harin Kasuwar Ngalda da ke Yobe

’Yan fashi sun hallaka mutum 7 a harin Kasuwar Ngalda da ke Yobe

An kama jagoran ‘yan fashin, Datti Alhaji Dadji, wanda mazaunin garin Ngaldan ne. ...

Gwamnati ta musanta bai wa kamfanin bogi kwangilar titin Kano zuwa Abuja

Gwamnati ta musanta bai wa kamfanin bogi kwangilar titin Kano zuwa Abuja

Ministan Ayyuka, David Umahi, ya bayyana rahoton a matsayin abin takaici da ka iya dulmuyar da jama’a. ...

DAGA LARABA: Me Ya sa Matasa Ba sa Ɗaukar Koyarwa A Matsayin Sana’a?

DAGA LARABA: Me Ya sa Matasa Ba sa Ɗaukar Koyarwa A Matsayin Sana’a?

Alamu suna nuni da yadda matasa da dama ke gudun aikin koyarwa, musamman a ƙananan makarantu. ...

Cutar Anthrax ta ɓarke a Zamfara

Cutar Anthrax ta ɓarke a Zamfara

Anthrax tana kama mutane musamman idan sun yi mu’amala da dabbobin da ke ɗauke da cutar ko kuma suka sha abin da dabbobin ke samarwa. ...

Faston da ke yi wa ’yarsa fyaɗe tsawon shekaru ya shiga hannu

Faston da ke yi wa ’yarsa fyaɗe tsawon shekaru ya shiga hannu

An kama wasu mata biyu a ƙananan hukumomin Essien Udim da Nsit Ubium kan zargin safarar ƙananan yara. ...