
Hope Uzodinma Ya Sake Lashe Zaɓen Gwamnan Imo
Uzodinma zai yi wa’adi na biyu ne a matsayin gwamnan Jihar Imo. ...
Uzodinma zai yi wa’adi na biyu ne a matsayin gwamnan Jihar Imo. ...
Za a yi jana’izar fitaccen dan wasan kwaikiwayo Samanja Mazan Fama a safiyar yau Asabar a Kaduna bayan ya rasu yana da shekaru 84 ...
Masu zabe sun bayyana cewa ’yan siyasa sun rika sayen kuri’u har a kan N40,000 a zaben gwamnan jihar Bayelsa. ...
Macen da ta fara kaiwa matsayin Manjo-Janar a rundunar sojin Najeriya, da ma yankin Afirka ta Yamma, Aderonke Kale ta rasu tana da shekaru 84 ...
An kama wadanda ake zargin ne a wannan Asabar din yayin wani samame da aka yi ta hanyar leken asiri. ...