Headlines

Isra’ila ta saki Falasɗinawa 90 a yarjejeniyar tsagaita wuta

Isra’ila ta saki Falasɗinawa 90 a yarjejeniyar tsagaita wuta

Hamas ta saki Yahudawa 3 a matsayin zangon farko na yarjejeniyar tsagaita wutar. ...

TikTok ya dawo aiki a Amurka

TikTok ya dawo aiki a Amurka

TikTok ya dawo aiki a Amurka bayan wani ɗan lokaci da aka sanar da dakatar da amfani da manhajar a ƙasar. Manhajar TikTok wadda ta China ce, ta gode w ...

Maniyyata 200 kacal suka biya kuɗin Hajji a Taraba

Maniyyata 200 kacal suka biya kuɗin Hajji a Taraba

Hukumar Aikin Hajji ta Ƙasa (NAHCON) ta ware wa jihar kujeru 1,400 domin maniyyatan jihar domin sauke farali a bana, amma mutum 200 kacal suka biya ...

An haramta wa Sojaboy harkar Kannywood

An haramta wa Sojaboy harkar Kannywood

Hukumar tace finafinai ta kwace lasisin mawaƙi Sojaboy da jaruma Shamsiyya Muhammad da jaruma Hassana Suzan tana mai umartar masu gidajen wasa da masu ...

Za a biya ’yan Najeriya miliyan 70 tallafin N75,000 don rage talauci

Za a biya ’yan Najeriya miliyan 70 tallafin N75,000 don rage talauci

Gwamnatin Tarayya ta ce za ta biya ’yan Najeriya dubu saba’in Naira 75,000 kowannensu domin rage musu raɗaɗin tsadar rayuwa. ...