Yarjejeniyar tsagaita wuta ta soma aiki a Gaza
Isra’ila ta fitar da jerin sunaye da hotunan mutum 33 da ta ce su ne take sa ran za a saki. ...
Isra’ila ta fitar da jerin sunaye da hotunan mutum 33 da ta ce su ne take sa ran za a saki. ...
Bisa ƙa’ida dai ya kamata yarjejeniyar ta fara aiki da misalin ƙarfe 7:30 agogon GMT. ...
Akasarin waɗanda abin ya rutsa da su talakawa ne mazauna yankin da suka yi gaggawar ɗiban man da ya zube bayan motar ta kife. ...
Mutanen da ke hannu ana zargin mambobin ƙungiyar ta’adda ta Boko Haram ne da kuma na takwararta, ISWAP. ...
Mutane da yawa sun taru domin ɗiban mai duk da ƙoƙarin da aka yi na hana su. ...