Headlines

Solskjaer ya zama sabon kocin Besiktas

Solskjaer ya zama sabon kocin Besiktas

Solskjaer ya zama kocin Besiktas bayan shafe fiye da shekaru yana zaune babu aiki. ...

Nijeriya ta zama abokiyar hulɗar ƙungiyar BRICS

Nijeriya ta zama abokiyar hulɗar ƙungiyar BRICS

Nijeriya ta kasance ƙasa ta tara da ta ƙulla hulɗa da ƙungiyar BRICS bayan Belarus, Bolivia, Cuba, Kazakhstan, Malaysia, Thailand, Uganda da Uzbekista ...

Gwamnatin Kano ta haɗa gwiwa da Media Trust kan inganta harkokin yaɗa labarai

Gwamnatin Kano ta haɗa gwiwa da Media Trust kan inganta harkokin yaɗa labarai

Media Trust ya ziyarci Kwamishinan Yaɗa Labarai na Kano, Ibrahim Abdullahi Waiya, a ofishinsa ranar Juma’a. ...

Dokokin Haraji: Matakin gwamnoni bai wadatar ba – Ndume

Dokokin Haraji: Matakin gwamnoni bai wadatar ba – Ndume

Ndume ya ce har yanzu akwai gaɓoɓin da ba a fayyace abin da suka ƙunsa ba. ...

HOTUNA: Tankar mai ta yi bindiga a Dikko Junction

HOTUNA: Tankar mai ta yi bindiga a Dikko Junction

Wata mota dakon mai maƙare da man fetur ta yi bindiga bayani ta yi hatsari a mahaɗar Dikko Junction da ke Jihar Neja, a kan hanyar Abuja-Kaduna. ...