An kashe manyan alƙalai 2 a harabar Kotun Ƙolin Iran
“Alƙalai uku aka kai wa harin, biyu daga cikinsu sun yi shahada, na ukunsu kuma ya samu rauni. Maharin kuma ya kashe kansa.” ...
“Alƙalai uku aka kai wa harin, biyu daga cikinsu sun yi shahada, na ukunsu kuma ya samu rauni. Maharin kuma ya kashe kansa.” ...
Ganin jami’an EFCC ke da wuya sa ’Yan Yahoo ɗin suka buɗe musu wuta, suka kashe wani mai muƙamin Mataimakin Sufurtanda, suka jikkata wani da rau ...
Manoman da ’yan kasuwa sun bayyana cewa faɗuwar farashi na barazana ga rayuwarsu duk da cewa ’yan Najeriya sun bayyana farin cikinsu game da hakan ...
Falasɗinawa 1,650 ake sa ran za su fito daga gidajen yarin Isra’ila bayan yarjejeniyar zaman lafiyar Hamas da gwamnatin Isra’ila ta fara aiki ...
Tattalin arzikin Nijeriya zai bunƙasa sakamakon sauye-sauyen da Gwamnatin Tarayyar kasar ke aiwatarwa. ...