
Dan haya ya yi wa ’yar fasto fyade ta dauki ciki
Wani dan haya ya shiga hannun hukuma kan zargin yi wa ’yar mai gidan da yake zaune a ciki fyade kuma ta dauki juna biyu. ...
Wani dan haya ya shiga hannun hukuma kan zargin yi wa ’yar mai gidan da yake zaune a ciki fyade kuma ta dauki juna biyu. ...
Kungiyar Hadin Kan Kasashen Musulmi (OIC) ta kira taron gaggawa bayan Isra’ila ta shafe sama da wata guda tana luguden wuta a Zirin Gaza ...
Jam’aa sun yi wa wani lakcara kuma fasto duka tare da neman yi masa tsirara kan zargin satar mazakula yankin Wurukum da ke garin Makurdi a Jihar ...
Kananan yara biyar daga cikin mutum 17 da ’yan bindiga suka sace a yankin Birnin Gwari a Jihar Kaduna sun rasu a hannun ’yan ta’addar ...
Farashin gas din girki yana ta hawa da sauka a Najeriya, lamarin da ya sa tilasta iyalai ga kura da amfani da shi. Wasu diloli na cewa abin da ke faru ...