Headlines

Matatar Dangote ta kara farashin fetur zuwa N955

Matatar Dangote ta kara farashin fetur zuwa N955

Karin Naira 55 a farashin litar man fetur zai fara aiki ne a ranar Juma’a, kamar yadda matatar ta sanar. ...

Hamas za ta sako mutanen da ɗauke a Isra’ila —Netanyahu

Hamas za ta sako mutanen da ɗauke a Isra’ila —Netanyahu

Kungiyar Hamas dai ta bayar da tabbacin cika sharudan yarjejeniyar, amma an samu rabuwar kai tsakamin ministocin Isra’ila kan batun ...

Sojoji 5 da Lakurawa 6 sun mutu a musayar wuta a Sakkwato

Sojoji 5 da Lakurawa 6 sun mutu a musayar wuta a Sakkwato

An kashe mayakan Lakurawa shida da sojoji biyar a yayin wata musayar wuta a yankin Gudu da je Jihar Sakkwato ...

An daure tsohon Fira Ministan Pakistan Imran Khan shekara 14 kan rashawa

An daure tsohon Fira Ministan Pakistan Imran Khan shekara 14 kan rashawa

Kotu ta yanke wa tsohon Fira Ministan Pakistan, Imran Khan, hukuncin daurin shekara 14 kan laifin cin hanci da rashawa. ...

CP Hauwa Ibrahim: Bakanuwar farko da ta zama Kwamishinar ’yan sanda

CP Hauwa Ibrahim: Bakanuwar farko da ta zama Kwamishinar ’yan sanda

A tattaunawarta da Aminiya, wannan bakanuwar kuma kallabi tsakanin rawuna, CP Hauwa Ibrahim ta bayyana yadda rayuwa ta kasance mata tun daga kwalejin ...