Headlines

A 2026 za a kammala aikin titin Abuja-Kaduna —Minista

A 2026 za a kammala aikin titin Abuja-Kaduna —Minista

Gwamnatin Tarayya ta ce nan da watanni 14 za a kammala aikin gyaran titin Abuja zuwa Kaduna zuwa Kano. ...

Sun kashe yaron da suka sace bayan neman fansar N25m

Sun kashe yaron da suka sace bayan neman fansar N25m

Wasu matasa masu shekaru 20 da 24 sun sace wani yaro ɗan kimanin shekara 12 a garin Dankama da da ke Ƙaramar Hukumar Kaita a Jihar Katsina ...

NAJERIYA A YAU: Dalilan Da Suka Sa Farashin Citta Ta Yi Tashin Gwauron Zabo

NAJERIYA A YAU: Dalilan Da Suka Sa Farashin Citta Ta Yi Tashin Gwauron Zabo

Shirin Najeriya a Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne a kan abubuwan da suka sa farashin citta ya yi tashin gwauron zabo a kasuwanni ...

Wike ya ƙwace filayen jiga-jigan ’yan siyasa a Abuja

Wike ya ƙwace filayen jiga-jigan ’yan siyasa a Abuja

Daga cikin mutum 568 waɗanda lamarin ya shafa har da Gwamnan Imo, Hope Uzodinma da na Bayelsa, Diri Douye. ...

Gwamnoni sun ƙi amincewa da ƙara harajin VAT

Gwamnoni sun ƙi amincewa da ƙara harajin VAT

Gwamnonin sun amince a yanzu Majalisar Tarayyar za ta iya ci gaba da muhawara kan ƙudirin Dokar Haraji. ...