Headlines

Kotu ta ba da belin ’yan uwa a N40,000 kan satar kaji 3

Kotu ta ba da belin ’yan uwa a N40,000 kan satar kaji 3

Kotu ta bayar da belin wadanda suka saci kaji uku a nan N20,000 kowannensu ...

An masa daurin shekara 6 saboda noma tabar wiwi

An masa daurin shekara 6 saboda noma tabar wiwi

Alkalin ta yanke masa da hukuncin bayan samun sa da laifi noma da kuma ta’ammali da tabar wiwi ...

Gas din girki ya kara tashin gwauron zabo a Kano da Legas

Gas din girki ya kara tashin gwauron zabo a Kano da Legas

Binciken Aminiya ya gano yadda farashin gas din ke bambanta a tsakanin gidajen mai da kuma shagunan sayar da shi. ...

Hisbah ta kori jami’inta kan hada kai da masu badala a Kano

Hisbah ta kori jami’inta kan hada kai da masu badala a Kano

Daurawa na neman korarren hafsan Hisbah ruwa a jallo kan hada kai da bata-gari da taimaka wa masu badala ...

DAGA LARABA: Abin Da Ya Sa Ba a Ɗaukar Hoton Alƙali a Kotu

DAGA LARABA: Abin Da Ya Sa Ba a Ɗaukar Hoton Alƙali a Kotu

Abin da doka ta ce game da hana ɗaukar hoton alƙalai a kotu ...