Headlines

Namiji ya kwace kambun mafi dadewa a girki na duniya daga hannun ’yar Najeriya

Namiji ya kwace kambun mafi dadewa a girki na duniya daga hannun ’yar Najeriya

Wani dan kasar Ireland ne ya kwace kambun bayan ta yi wata 5 tana rike da shi ...

Gaza: Ba za mu tsagaita wuta ba sai… —Netanyahu

Gaza: Ba za mu tsagaita wuta ba sai… —Netanyahu

Benjamin Netanyahu ya ce tsaron Zirin Gaza zai koma hannun Isra’ila ...

’Yan bindiga sun yi wa masu taron Mauludi yankan rago a Katsina

’Yan bindiga sun yi wa masu taron Mauludi yankan rago a Katsina

’Yan bindiga sun kashe mutane 25 sun jikkata wasu a taron Mauludi a Karamar Hukumar Musawa ta Jihar Katsina ...

An yi wa alkali dukan kawo wuka a Gombe

An yi wa alkali dukan kawo wuka a Gombe

Mahara sun yi wa alkali da ma’aikatan kotu dukan kawo wuka kan rikicin fili a Gombe ...

Dalilin dawowar hare-haren ’yan ta’adda a Arewa Maso Gabas

Dalilin dawowar hare-haren ’yan ta’adda a Arewa Maso Gabas

Shirin Najeriya a Yau ya duba yadda ’yan ta’adda ke yunƙurin dawo da kai hare-hare a yankin Arewa maso gabashin Najeriya ...